Afirka
MDD tana neman $6B a bana don sauƙaka 'abin da ke haifar' da wahalhalu a Sudan
Majalisar Ɗinkin Duniya tana buƙatar fiye da 40% ƙari a kan kasafin bara don maganace yunwa, da raba mutane da mahallansu, da cin zarafi ta hanyar jima'i da kisa, yayin da yaƙin basasa ke ƙara ƙazancewa kuma gwamnatin Trump ta dakatar da tallafi.Ra’ayi
Nuna wariya, gajiya da halin ko in kula: Dalilan da suka sa duniya ta manta da Sudan
Sudan na fuskantar rikicin yunwa da raba mutane da matsugunansu mafi muni a duniya, inda miliyoyin 'yan aksar ke fama da yunwa da gudun hijira ala tilas. Amma har yanzu duniya ba ta mayar da hankali ga kasar - ga dalili, d akuma me ya kamata a yi.
Shahararru
Mashahuran makaloli