Türkiye
Turkiyya ta fi bayar da fifiko ga zaman lafiya a Syria da kawo karshen ta'addancin PKK da Daesh — Fidan
Ziyarar da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya kai Ankara ta mayar da hankali ne kan tattauna muhimman abubuwa da Turkiyya game da ƙungiyoyin ta'addanci na PKK/YPG da batun makomar Syria da zaman lafiyar yankin.Afirka
'Yan bindiga masu alaƙa da Daesh sun kashe fararen hula 20 a arewa maso-gabashin Congo
An kama fararen hular a kauyuka da dama da aka kai wa hare-hare, sannan aka tara su waje guda a daji tare da kashe su, in ji Rams Malikidogo, wani mai kare hakkokin dan adam a Mambasa da ke Jumhuriyar Dimokradiyyar Kongo.Türkiye
Turkiyya ta kama gomman ƴan ta'addan Daesh waɗanda ke da alaƙa da kai hari Cocin Santa Maria
Jami’an tsaron daƙile ayyukan ta’addanci na Santambul sun kama mutum 30 waɗanda ake zargin suna da alaƙa da kai hari Cocin Santa Maria sannan ƴan sandan Ankara suka kama mutum 18 waɗanda ke da alaƙa da ƙungiyar ta'addanci ta Daesh.Karin Haske
Abin da ya sa Kasashen Yamma da ke goyon bayan Isra'ila suke dagewa a mayar da Hamas kamar kungiyar Daesh
Ƙaurin sunan da ƙungiyar Daesh ta yi a kan rikici da zalinci kamar yanke kawunan mutane da rataye su a bainar jama'a, ya sa Isra'ila take ƙoƙarin yi wa Hamas irin wannan kallon don ta samu lasisin kashe fararen hula da sunan yaƙi da Hamas.
Shahararru
Mashahuran makaloli