Ra’ayi
‘Yan Afirka ta Kudu da ke yawan sukar gwamnati ma sun goya mata baya a yayin da Trump ya yi tutsu
‘Yan Afirka ta Kudu na ta fadin cewar zumudin Washington ba shi da wata alaka ta goyon bayan fararen fata tsiraru na kasar da ake cewa an mayar saniyar ware, wadanda suna rayuwarsu cikin jin dadi a manyan gidaje na hutu.Afirka
ANC za ta buƙaci goyon baya don sake tabbatar da zaben Ramaphosa
Babu wanda ya taba ƙarbe mulki daga Jam'iyyar ANC tun bayan da Afirka ta Kudu ta koma mulkin dimokuradiyya daga mulkin wariyar launin fata, yanayin da ke nuna cewa a yanzu sai ANC ta samu goyon bayan wasu jam'iyyu don tabbatar da sake zaben RamaphosaKarin Haske
Zaɓen Afirka ta Kudu na 2024: Dalilin da ya sa 'yan ci rani da ba su da damar zaɓe suke da amfani a zaɓen
'Yan ci rani sama da miliyan biyu da ke zaune a ƙasar suna mayar da hankali kan zaɓen ƙasar wanda za a gudanar a ranar 29 ga watan Mayu inda suke sa ran za a kawo ƙarshen ƙin jinin baƙi wanda ƙarancin aikin yi ke haddasawa.
Shahararru
Mashahuran makaloli