Duniya
Fiye da manya miliyan 800 ne ke fama da ciwon suga a duniya - Bincike
Hukumar Lafiya ta Duniya a baya ta ƙiyasta cewa kusan mutum miliyan 422 ne suke da ciwon suga, wata mummunar cuta da ta haɗa yawan sikari a cikin jini, wadda ka iya illata zuciya da jijiyoyin jini idan har ba a ɗau matakin da ya dace ba.Karin Haske
Masar ta nuna wa Nijeriya abin da za ta yi don kawar da cutar zazzabin cizon sauro
Zazzabin cizon sauro na ci gaba da gallabar Nijeriya da wasu sassa da dama na nahiyar duk da bullar alluran riga-kafi da kuma labarai masu karfafa gwiwa game da WHO ta ayyana kasar Masar daga wannan annoba.Karin Haske
Yadda sabon riga-kafin tarin fuka zai magance tasirin cutar
Wani haɗin maganin riga-kafi da zai taimaka wa masu fama da cutar tarin fuka da aka fi sani da Tuberculosis kawar da ita, ya zama zabi da Afirka har ma da duniya ke bukata wajen yaki da cutar da ke haddasa mutuwar miliyoyin mutane a duk shekara.
Shahararru
Mashahuran makaloli