Karin Haske
Teɓa: Gwagwarmayar Afirka don matsalar magance mummunar ƙiba
Ƙiba a tsakanin manyan mutane ta ninka sama da sau biyu tun 1990, sannan ta ninka sau huɗu a tsakanin yara da matasa, lamarin da ya janyo yanayin damuwa a duniya da ake da mutane sama da biliyan guda da ke fama da matsalar ƙiba.Karin Haske
Shin allurar rigakafi za ta iya kawar da maleriya a Afirka?
Yadda allurar rigakafi ke kara karbuwa a Kamaru, da haɗa wasu sababbin alluran rigakafin, da kuma nasarar kawar da cutar a kasar Cabo Verde baki daya sun nuna cewa akwai alamar nasara wajen yunƙurin yaƙi da cutar a nahiyar baki ɗaya.Ra’ayi
Dalilin da ya sa allurar rigakafin Ebola take da tasiri ko bayan an kamu da cutar
Wani sabon bincike kan cutar Ebola karo na 10 a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo, ya gano cewa allurar rigakafin cutar ya rage kaifin hadarin mutuwa ko da kuwa bayan mutum ya kamu da cutar ne, yana mai bayyana cewa ba a makara wajen yin allurar ba.Karin Haske
Maganin ciwon daji: Yadda wani dan Kenya ya turmushe tsoro da fargaba da lalura
Cigaban da aka samu wajen riga-kafi da magani ya kara inganta kubuta daga mafi yawancin nau'ikan ciwon daji, amma Afirka na bukatar kara kaimi don rage yawan kudin magani, sannan su tabbatar da jama'a na karbar alluran riga-kafi da zuwa asibiti.Kasuwanci
ISDB: Nijeriya ta tattuna da Bankin Raya Kasashen Musulmai don yin manyan ayyuka
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya gana da manyan jam'ian Bankin Raya Kasashen Musulmai (IsDB) kan yadda bankin "zai dauki nauyin manyan ayyuka" na gina tashoshin jiragen ruwa da cibiyoyin samar da makamashi, in ji kakakinsa.
Shahararru
Mashahuran makaloli