Duniya
Abin da ya sa har yanzu Indiya ke fama da matsalar yi wa mata fyade barkatai
Duk da haka, abin da ya faru a daren ranar 9 ga watan Agusta, ba bude kofofin fushi kawai ya yi ba, ya fama tsohon gyambo, wanda ya tilasta wa Indiyawa sake yin tambayoyi masu tsanani game da batun fyade, matsalar da ta dade a cikin al'ummarmu.Afirka
Lead British International School: An rufe makarantar da ɗalibai suka ci zalin wata yarinya a Abuja
Masu amfani da kafofin sada zumunta sun riƙa yaɗa bidiyon suna neman a ɗauki mataki kan cin zarafin ɗalibar ta makarantar Lead British International School, yayin da maudu'in cin zalin ya kasance cikin waɗanda suka fi ɗaukar hankali a Nijeriya.Afirka
Ana yi wa yara fyaɗe sakamakon yaƙin da ke faruwa a Sudan, in ji sabon rahoton MDD
Rahoton ya gano cewa an yi lalata da mutum aƙalla 118, ciki har da fyaɗe — inda aka ɗora alhakin wannan ta'ada kan dakarun sa-kai na rundunar RSF waɗanda rahoton ya ce suna yi wa mutane fyaɗe a gidaje da kan titi.
Shahararru
Mashahuran makaloli