Duniya
Ƙungiyar G20 na goyon bayan samar da ƙasashe biyu a matsayin mafita kan yaƙin Gaza – Brazil
“Kusan baki ya zo ɗaya” tsakanin mambobin Ƙasashe Masu Ƙarfin Tattalin Arziki G20 kan mafitar samar da ƙasashe biyu masu cin gashin kansu a matsayin “mafita ɗaya tilo” ta kawo ƙarshen rikicin Isra’ila da Falasɗinawa, in ji Mauro Vieira.Türkiye
Ministan harkokin wajen Turkiyya ya buƙaci ƙungiyar G20 da ta taka muhimmiyar rawa wajen kawo ƙarshen zalunci a Gaza
Ministan Hakokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya gana da takwarorinsa, ciki har da sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken, a wani taron ministocin harkokin wajen ƙasashen G20 a Brazil.Duniya
Brazil na neman a yi garambawul ga MDD don magance yaƙin Gaza da na Ukraine
Yayin da ta karɓi shugabanci na Ƙungiyar Ƙasashe Masu Ƙarfin Tattalin Arziki ta G20, Brazil ta buƙaci a yi wasu sabbin tsare-tsare a MDD da sauran manyan cibiyoyin ƙasa da ƙasa don magance yaƙe-yaƙe da kuma inganta wakilcin ƙasashe masu tasowa.Ra’ayi
Taron BRICS: Abin da ya sa dole a ba da muhimmanci ga samar da tsaftataccen makamashi a Afirka
Shugabannin kungiyar kasashe masu habbakar tattalin arziki ta BRICS suna babban taro a Afirka ta Kudu a wani kokari na bunkasa tattalin arzikinsu da kuma kalubalantar karfin fada-ajin da Kasashen Yamma ke da shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli