Türkiye
Tauraron ɗan'adam na farko na Turkiyya da ke sa idanu a duniya ya shafe shekara guda a sama
IMECE da aka harba sama a ranar 15 ga Afrilun 2023, ya gudanar da aikinsa cikin nasara, in ji Ministan Fasahar Ƙere-Ƙere da Masana'antu na Turkiyya, yana mai ƙarawa da cewar Turkiyya ta bayyana bajintarta a fagen fasahar zuwa sama.Afirka
Betta Edu: Bola Tinubu ya bayar da umarnin yin bincike a Ma'aikatar Jinkai kan zargin badakalar N585m
An yi ta ce-ce-ku-ce a Nijeriya bayan wasu takardu sun nuna cewa Ministar Jinkai Betta Edu ta bayar da umarni ga Akanta Janar ta kasar ta tura N585m ga asusun wata mata mai suna Onlyelu Bridget Mojso a matsayin tallafi.
Shahararru
Mashahuran makaloli