Ra’ayi
A yayin da yunƙurin kashe Trump ya sosa zuƙata, shin Biden zai iya ci gaba da samun karɓuwa?
Jam'iyyar Democrat ta faɗa ruɗani tun bayan muhawarar 'yan takarar Shugaban Ƙasar da aka yi a watan da ya gabata. Shin ta yaya rikicin siyasa da ke ƙaruwa a Amurka zai sauya lissafin zaɓen da ke tafe?Duniya
An tono gawarwakin Falasɗinawa 10 a ƙarƙashin a ɓaraguzai a kudancin Gaza
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwana na 273, kuma ya halaka Falasdinawa akalla 38,011 - kashi 70 cikinsu mata ne da yara, sannan ya raunata 87,445. An kiyasta cewa sama da mutum 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da suka rusheDuniya
Falasɗinawan da Isra'ila ta kashe a yaƙin Gaza sun kai 37,232
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 251 wanda ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 37,202 — kashi 71 daga cikinsu mata da yara da jarirai ne –– sannan ya jikkata mutum 84,932, kana ɓaraguzai sun danne fiye da mutum 10,000.Duniya
Biden ya yi gargaɗi cewa Trump zai yi ramuwar gayya idan ya sake zama shugaban Amurka
Masu goyon bayan Falasɗinawa sun gudanar da zanga-zanga a fitattun wurare a babban birnin Amurka a lokacin da Shugaba Joe Biden yake gabatar da Jawabi ga Ƴan Ƙasa, yana gargaɗi kan "bita-da-ƙulli da martani," a kaikaice yana magana kan Trump.
Shahararru
Mashahuran makaloli