Karin Haske
Eco-jogging: Yadda matasan Benin ke tsaftace wuraren taruwar jama'a.
Wani gangamin tsaftace muhalli da ya ƙunshi masu tattakin motsa jiki, waɗanda ke tsince ledoji da sauran shara a kan hanyarsu, ya sauya abin da ya fara a matsayin wani abin sha'awar wani ɗalibin jami'ar Benin zuwa wata kungiyar kawo sauyi.Karin Haske
Nonohou: Ungozomar da ta ƙuduri aniyar yaƙi da matsalolin haihuwa a Jamhuriyar Benin
Annick Nonohou wata mai sha'awar aikin karbar haihuwa ce 'yar asalin Jamhuriyar Benin, wadda asalinta lauya ce, da take amfani da gidauniyar da ta kafa domin wayar da kan mata a kan daukar ciki da haihuwa domin kiyaye matsalolin haihuwa.Karin Haske
Sienna Dutkowski: Mai ƙirƙirar dabarun ƙwarewa wadda ke aiki don kawo sauyi a fannin tsaro a Afirka
Askari, wata cibiyar harkokin tsaro mai jigo kan mata, yana samar da kwastomominta da mafita daidai da su, wadda yake da tushe daga basirar mace da na iya hasaso abu, da ƙarfin hali yayin da suke gudanar da aikinsu.Afirka
Benin ta kama wasu ‘yan Nijar bisa zargin leƙen asiri
A wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis, mai gabatar da ƙara na musamman Mario Metonou ya ce mutanen sun shiga wurin da bututun man yake ne a asirce kuma ya yi zargin cewa mutum biyu daga cikinsu 'yan leƙen asirin gwamnatin sojin Nijar ne.
Shahararru
Mashahuran makaloli