Afirka
Boko Haram: Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam 'ba ta samu shaidu' da ke nuna sojojin Nijeriya sun zubar da cikin mata a ɓoye ba
Wani labari na Reuters a watan Disambar 2022 ya yi zargin cewa rundunar sojojin Nijeriya tana zubar da cikin matan da aka kama da zargin kasancewa 'yan ƙungiyar Boko Haram tare da kashe ƙananan yara.Afirka
Gwamnatin Katsina ta bayar da umarnin rufe makarantun koyon aikin lafiya masu zaman kansu
Gwamna Dikko Radda ya ɗauki matakin ne bayan wani bincike da Ma'aikatar Kiwon Lafiya ta gudanar da ya nuna makarantun ba su da inganci sannan da dama daga cikinsu ba su da rijista, lamarin da ya tayar da hankalin gwamnati.Afirka
An kashe mutum 21 a rikicin manoma da makiyaya a Kogi
Wani mazaunin yankin ya ce makiyaya kusan 100 ne suka kai hari a ƙauyensu ranar Alhamis inda suka riƙa yin harbi na kan mai-uwa-da-wabi, yana mai cewa sun gano gawarwaki 19 a lokacin da lamarin ya faru sannan aka gano ƙarin gawawwaki 15 ranar Juma'a.
Shahararru
Mashahuran makaloli