Duniya
Trump ya jadadda aniyarsa ta kwashe Falasɗinawa daga Gaza zuwa Masar da Jordan
Kalaman Trump na zuwa ne kwana guda bayan da shugaban Masar Abdel Fattah el Sisi da Sarkin Jordan Abdallah na II sun yi watsi da duk wani yunƙuri na ƙarbar Falasɗinawan da suka rasa matsugunansu sakamakon yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza.Duniya
Mutane da dama sun mutu bayan jirgin fasinja ya yi karo da jirgin yaƙi a Amurka
Jirgin fasinjan kamfanin American Airlines mai ɗauke da fasinjoji 60 da ma’aikata huɗu ya faɗa cikin kogin Potomac bayan ya ci karo da jirgin yaƙi mai saukar ungulu kusa da filin jirgin saman Shugaba Ronald Reagan da ke Washington.Duniya
Adadin mutanen da Isra'ila ta kashe a Gaza ya kusa 47,300 yayin da aka gano sabbin gawawwaki 120 a ɓuraguzan gine-gine
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na huɗu— bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa aƙalla 47,161 a yankin — sannan mahukuntan Tel Aviv sun ci gaba da kai farmaki a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.
Shahararru
Mashahuran makaloli