Türkiye
Turkiyya ta caccaki mujallar The Economist saboda 'jirkita batun shari'a da sukar Erdogan
Mujallar The Economist har tana da ƙarfin gwiwar ƙalubalantar Shugaba Erdogan, suna so su jirkita gaskiyar abin da ke faruwa kan batutuwan shari’a wanda ɓangaren shari’a na Turkiyya mai cin gashin kansa yake jagoranta.Türkiye
Turkiyya ta koka kan hatsarin ƙirƙirarriyar basira ga kafafen watsa labarai
Altun ya yi kira kan a bayar da kariya ga labarai a ƙarƙashin dokokin kiyaye satar fasaha domin kiyaye labarai na asali. Ya bayar da shawarar samar da sabuwar dokar kiyaye satar fasaha ta zamani domin magance matsalolin labaran ƙarya.Türkiye
Turkiyya na son zaman lafiya a Siriya kuma tana goyon bayan yankinta - Altun
Fahrettin Altun ya sake jaddada shirin Shugaba Erdogan na tattaunawa da shugaban gwamnatin Siriya Assad, yana mai cewa tattaunawar tana da muhimmanci a yanayin da ake ciki na rikice-rikice da tashin hankali da kuma gudun hijira.Türkiye
Ana shirya labaran karya don hana shirin sasantawa tsakanin Turkiyya da Girka: Altun
Bayan labarin karya da gidan talabijin na kasar Girka ANT1 ya watsa inda yake ikirarin cewa ‘Turkiyya ta ci zarafin wasu masuntan Girka a Kardak,’ cibiyar yaki da labaran karya ta Turkiyya ta bayyana cewa bidiyon ya kai shekara uku.Türkiye
Altun na Turkiyya ya yi kira da a haɓaka ilimin kafofin watsa labarai na dijital don amfani da kirkirarriyar basira
Ƙoƙarin da muke yi na yaƙi da labaran ƙarya ya haifar da wayar da kan jama'a kuma ya kawo sabon salo da tsarin ci gaba ga ilimin kafofin watsa labarai na dijital," Altun ya faɗa.
Shahararru
Mashahuran makaloli