Afirka
Aljeriya ta buƙaci Faransa ta amince ta aikata laifuka a lokacin mulkin mallaka
Shugaban Aljeriya Tebboune ya ce babu adadin kuɗin da Faransa za ta biya da za su kasance diyyar ko da ran mutum ɗaya, inda ya ce abin da ƙasar ke buƙata shi ne mutunta kakanninsu da Faransar ta yi wa kisan kiyashi.Karin Haske
Karin kasashen Afirka biyu za su karfafa neman kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na MDD
Saliyo da Aljeriya sun shiga Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a matsayin mambobi na wucin-gadi. Hakan zai karfafa yunkurin nahiyar Afirka na samun mazaunin dindindin don dacewa da matsayinta a duniya.Afirka
Faransa ta musanta zargin rokon Aljeriya amfani da sararin samaniyarta don ayyukan soji a Nijar
A ranar Litinin ne gidan rediyon gwamnatin Aljeriya ya sanar da cewa kasar ta ki amincewa da bukatar Faransa ta amfani da sararin samaniyarta wajen kaddamar da duk wasu ayyukan soji a Jamhuriyar Nijar.
Shahararru
Mashahuran makaloli