Afirka
ECOWAS na buƙatar dala biliyan 2.6 duk shekara don kafa rundunar tsaro - Ministan Tsaro Nijeriya
Ministocin Tsaro da na Kuɗi na Ƙasashen ECOWAS sun yi ganawar a Abuja, babban birnin Nijeriya, inda suka tattauna kan yanke shawarar yawan dakarun da ake buƙata da kuma yawan kuɗaɗen da ake buƙata don samar da rundunar tsaron yanki.Afirka
An ƙara wa sojojin Burkina Faso wa'adin shekaru biyar a kan mulki
Sojojin Burkina Faso sun ƙwace mulki a shekarar 2022 sannan suka yi alƙawarin gudanar da zaɓe a watan Yulin wannan shekarar domin komawa turbar dimokuraɗiyya, sai dai sun ce shawo kan rashin tsaron ƙasar shi ne babban abin da suka sanya a gaba.Ra’ayi
Amurka ta sake ƙin yi wa fursunonin da suka tsira daga cin zarafin gidan yarin Abu Ghraib adalci
Rashin yanke hukunci ya kafa mummunan tarihi a rikice-rikicen da duniya ke fama da su, ciki har da cin zarafin Falasdinawa a gidajen yarin Isra'ila da kuma fursunonin Ukraine da ke tsare a hannun jami'an Rasha.Ra’ayi
Annobar satar mutane don karbar kudin fansa da barazanar da take haifarwa a Nijeriya
Ratar da ke tsakanin masu kudi da talakawa a Nijeriya tana da fadi sosai, inda wasu 'yan kalilan ne da iyalansu suke juya arzikin kasar, wanda hakan ya sa ake harin masu arziki da iyalansu, a yi garkuwa da su domin karbar kudin fansa mai yawan gaske.
Shahararru
Mashahuran makaloli