Afirka
Yaƙin Sudan: Motoci ɗauke da kayayyakin agaji sun isa Khartoum a karon farko bayan watanni 20
Ayarin motocin ya haɗa da tireloli 22 ɗauke da abinci daga hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya WFP, da wata tirela daya daga ƙungiyar likitoci ta MSF da kuma tireloli biyar ɗauke da magunguna daga hukumar UNICEF.Karin Haske
Rumbun adana irin shuka na duniya ya karɓi ajiyar iri mai cike da tarihi
Rumbun adana iri na duniya na Svalbard Global Seed Vault ya karɓi ajiyar sabon samfurin iri fiye da 30,000 daga ƙasashe 21 da kuma wasu rumbuna bakwai daga faɗin duniya don karfafa samar da wadataccen abinci a lokacin da ake fuskantar sauyin yanayi.Afirka
Hukumar Alhazan Nijeriya ta ƙaryata zargin bai wa mahajjata abinci kaɗan
A ranar Talata ne aka fara yaɗa hoton nau’in abincin karin kumallo da ke nuna kunu kaɗan a wani mazubi da kuma ƙosai ƙwaya uku, inda aka ce wani ɗan jarida ne ya fara yaɗawa don nuna yadda ake “bai wa mahajjata abinci kaɗan bayan biyan N8m na Hajji.”
Shahararru
Mashahuran makaloli