Karin Haske
Sudan na neman ɗaukin gaggawa don samun waraka a 2025
Sudan tana cikin ƙangin yaƙin basasa na tsawon watanni 20 wanda ya halaka aƙalla rayuka 60,000, sannan ya ɗaiɗaita sama da mutane miliyan 14, kuma lamarin na buƙatar ayyukan jin-ƙai saboda sauran rikice-rikice sun ɗauke hankalin duniya.Afirka
Gwamnatin Sudan za ta aika da wakilai birnin Alƙahira kan tattaunawar zaman lafiya
Gwamnatin ƙasar, ƙarkashin sojoji da ke yaƙi da rundunar Rapid Support Forces (RSF) domin ƙwace iko da ƙasar, ta ce ba za ta halarci tattaunawar zaman lafiya a Switzerland ba sai an aiwatar da yarjeniyoyin da aka ƙulla a Jeddah.
Shahararru
Mashahuran makaloli