Wasu Yahudawa masu tsattsauran ra’ayin addini daga Isra’ila sun shiga harabar Masallacin Ƙudus a ranar 8 ga Yuni karkashin kariyar dakarun Isra’ila, inda suka gudanar da wasu bukukuwa da al’adun addini na Talmud da Falasdinawa ke kallo a matsayin abin tayar da hankali da tsokana.

00:33

00:33
Ƙarin Bidiyoyi
'Yan kama-wuri-zauna sun gudanar da aikin ibadarsu a cikin masallacin Kudus
Lamarin ya faru ne a daidai lokacin da ake ci gaba da takaddama da tashin hankali kan matsayin wuraren ibada masu tsarki a Birnin Kudus.
Ƙarin Bidiyoyi