| Hausa
Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta isa Arizona saboda gasar kofin duniya ta 2026
00:29
Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta isa Arizona saboda gasar kofin duniya ta 2026
Magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafar ƙasar Turkiyya sun yi wa tawagar ƙasar maraba yayin da ta isa jihar Arizona da ke Amurka domin gudanar da babban sansanin atisayenta gabanin gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 2026.

Turkiyya za ta buga wasanta na farko a matakin rukuni da Australia a birnin Vancouver ranar 14 ga watan Yuni.

Ƙarin Bidiyoyi
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026
Alkalin wasan FIFA ɗan Somaliya da Amurka ta hana shiga kasarta ya samu kyakkyawar tarba a gida
Yadda dabbobi ke hasashen kasashen da za su samu nasara a wasannin FIFA na 2026
'Yan kama-wuri-zauna sun gudanar da aikin ibadarsu a cikin masallacin Kudus
'Yan Houthi sun kaddamar da makamai masu linzami kan Isra'ila
Sojojin Isra'ila sun kashe Bafalasdine masunci a gabar ruwan Gaza
Gasar kofin Fetih ta harbin baka ta 2026
Muhimman bayanai biyar game da gasar kofin duniya ta 2026
Isra'ila ta kashe jariri Bafalasdine dan wata 7 mai suna Sam