Alƙalin wasa na FIFA ɗan Samliya Omar Artan ya samu kyakkyawar tarba daga jami’ai da masoya yayin da ya sauka a filin jirgin sama na Mogadishu, Somalia, bayan an hana shi shiga Amurka don yin alƙalanci a gasar Cin Kofin Duniya ta 2026, duk da cewa yana da bizar shiga ƙasar.

00:53

00:53
Ƙarin Bidiyoyi
Alkalin wasan FIFA ɗan Somaliya da Amurka ta hana shiga kasarta ya samu kyakkyawar tarba a gida
Artan wanda hukumomi a Miami suka mayar da shi, ya koma gida bayan ya bi ta birnin Istanbul na Turkiyya.
Ƙarin Bidiyoyi