| Hausa
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026
02:14
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026
Kofin Duniya na 2026 ya zo da zafi!

Messi ko Ronaldo? Mbappé ko Haaland? Salah ko Vinicius, Yamal ko Arda Güler?

Kasashe 48, wasanni 104, da dubban taurarin ƙwallon ƙafa za su fafata a gasar da ta fi kowacce girma a tarihi.

To wa kuke hasashen zai zama gwarzon gasar? Kuma wace ƙasa ce za ta ɗaga kofin?

Ku kalli wannan bidiyon don duba manyan taurarin da za su ɗauki hankali a Amurka, Kanada da Mexico.

Ƙarin Bidiyoyi
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Alkalin wasan FIFA ɗan Somaliya da Amurka ta hana shiga kasarta ya samu kyakkyawar tarba a gida
Yadda dabbobi ke hasashen kasashen da za su samu nasara a wasannin FIFA na 2026
'Yan kama-wuri-zauna sun gudanar da aikin ibadarsu a cikin masallacin Kudus
'Yan Houthi sun kaddamar da makamai masu linzami kan Isra'ila
Sojojin Isra'ila sun kashe Bafalasdine masunci a gabar ruwan Gaza
Gasar kofin Fetih ta harbin baka ta 2026
Muhimman bayanai biyar game da gasar kofin duniya ta 2026
Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta isa Arizona saboda gasar kofin duniya ta 2026
Isra'ila ta kashe jariri Bafalasdine dan wata 7 mai suna Sam