| Hausa
Muhimman bayanai biyar game da gasar kofin duniya ta 2026
05:01
Muhimman bayanai biyar game da gasar kofin duniya ta 2026
Daga tikitin da ya kai naira miliyan 45 zuwa kofin da darajarsa ta haura dala miliyan 20, Gasar Kofin Duniya ta 2026 ta zo da abubuwan tarihi da ba a taɓa gani ba.

Kasashe 48 ne za su fafata, birane 16 za su karɓi baƙunci, kuma za a buga wasanni 104. Ga duk abin da ya kamata ku sani game da babbar gasar wasanni mafi armashi a doron ƙasa.

Ƙarin Bidiyoyi
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026
Alkalin wasan FIFA ɗan Somaliya da Amurka ta hana shiga kasarta ya samu kyakkyawar tarba a gida
Yadda dabbobi ke hasashen kasashen da za su samu nasara a wasannin FIFA na 2026
'Yan kama-wuri-zauna sun gudanar da aikin ibadarsu a cikin masallacin Kudus
'Yan Houthi sun kaddamar da makamai masu linzami kan Isra'ila
Sojojin Isra'ila sun kashe Bafalasdine masunci a gabar ruwan Gaza
Gasar kofin Fetih ta harbin baka ta 2026
Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta isa Arizona saboda gasar kofin duniya ta 2026
Isra'ila ta kashe jariri Bafalasdine dan wata 7 mai suna Sam