| Hausa
Sojojin Isra'ila sun kashe Bafalasdine masunci a gabar ruwan Gaza
00:26
Sojojin Isra'ila sun kashe Bafalasdine masunci a gabar ruwan Gaza
Wani Bafalasɗie masunci mai suna Mousa Abu Jiyab ya rasa ransa bayan da dakarun Isra'ila suka harbe shi a tekun da ke kusa da Deir al-Balah a tsakiyar Gaza.

Lamarin ya faru ne a ruwan gabar tekun Gaza, inda masunta ke ci gaba da fuskantar tsauraran takunkumai da barazana ga rayuwarsu a yayin da hare-haren Isra'ila ke ci gaba a yankin.

Ƙarin Bidiyoyi
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026
Alkalin wasan FIFA ɗan Somaliya da Amurka ta hana shiga kasarta ya samu kyakkyawar tarba a gida
Yadda dabbobi ke hasashen kasashen da za su samu nasara a wasannin FIFA na 2026
'Yan kama-wuri-zauna sun gudanar da aikin ibadarsu a cikin masallacin Kudus
'Yan Houthi sun kaddamar da makamai masu linzami kan Isra'ila
Gasar kofin Fetih ta harbin baka ta 2026
Muhimman bayanai biyar game da gasar kofin duniya ta 2026
Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta isa Arizona saboda gasar kofin duniya ta 2026
Isra'ila ta kashe jariri Bafalasdine dan wata 7 mai suna Sam