RA'AYI
Dalilan da suka sanya Netanyahu yunƙurin hana jam’iyyun Larabawa shiga zaɓe a Isra'ila
Yunkurin Likud na ganin an soke dukkan jam’yyun Larabawa daga shiga zabe mai zuwa na da manufar durkusar da karfin siyasar Falasdinawa ‘yan kasar Isra’ila, in da masu nazari.





