| Hausa
Yadda dabbobi ke hasashen kasashen da za su samu nasara a wasannin FIFA na 2026
01:27
Yadda dabbobi ke hasashen kasashen da za su samu nasara a wasannin FIFA na 2026
Ana sa ran wannan gasa za ta kasance mafi girma a tarihin Kofin Duniya, inda a karon farko ƙasashe 48 za su fafata.

Dabbobin da ke gidajen namun daji a ƙasar Mexico sun fara yin hasashen waɗanda za su yi nasara a Gasar Kofin Duniya ta 2026, har ma da tantance damar da ƙasar Afirka ta Kudu ke da ita a gasar, lamarin da ke ƙara ɗaukar hankalin jama'a tare da ba wa shirye-shiryen gasar wani salo na musamman da ya shafi namun daji.

Mexico na ɗaya daga cikin ƙasashen da za su karɓi baƙuncin gasar ta duniya, wadda za a gudanar daga ranar 11 ga Yuni zuwa 19 ga Yulin 2026, tare da haɗin gwiwar ƙasashen Canada da Amurka.

Ƙarin Bidiyoyi
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026
Alkalin wasan FIFA ɗan Somaliya da Amurka ta hana shiga kasarta ya samu kyakkyawar tarba a gida
'Yan kama-wuri-zauna sun gudanar da aikin ibadarsu a cikin masallacin Kudus
'Yan Houthi sun kaddamar da makamai masu linzami kan Isra'ila
Sojojin Isra'ila sun kashe Bafalasdine masunci a gabar ruwan Gaza
Gasar kofin Fetih ta harbin baka ta 2026
Muhimman bayanai biyar game da gasar kofin duniya ta 2026
Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta isa Arizona saboda gasar kofin duniya ta 2026
Isra'ila ta kashe jariri Bafalasdine dan wata 7 mai suna Sam