| Hausa
Gasar kofin Fetih ta harbin baka ta 2026
02:34
Gasar kofin Fetih ta harbin baka ta 2026
A duk shekara, domin tunawa da ƙwace birnin Istanbul da Daular Usmaniyya ta yi, maharba daga ƙasashe fiye da 50 sukan taru domin gudanar da Gasar Kofin Fetih, inda shahararrun masu wasan Olympic sukan haɗu da al’adar sojojin Daular Usmaniyya.

A bana ma gasar ta yi armashi.

Ƙarin Bidiyoyi
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026
Alkalin wasan FIFA ɗan Somaliya da Amurka ta hana shiga kasarta ya samu kyakkyawar tarba a gida
Yadda dabbobi ke hasashen kasashen da za su samu nasara a wasannin FIFA na 2026
'Yan kama-wuri-zauna sun gudanar da aikin ibadarsu a cikin masallacin Kudus
'Yan Houthi sun kaddamar da makamai masu linzami kan Isra'ila
Sojojin Isra'ila sun kashe Bafalasdine masunci a gabar ruwan Gaza
Muhimman bayanai biyar game da gasar kofin duniya ta 2026
Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta isa Arizona saboda gasar kofin duniya ta 2026
Isra'ila ta kashe jariri Bafalasdine dan wata 7 mai suna Sam