| Hausa
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Duniya
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Wani dogari na rundunar zaratan sojoji ta Faransa ya faɗi a ƙofar Fadar Elysee ta shugaban ƙasar a yayin da ake gudanar da biki na nuna girmamawa ga shugaban ƙasar Slovakia Peter Pellegrini wanda ya ziyarci Shugaba Emmanuel Macron.

Macron da wasu ma’aikatan fadarsa sun yi gaggawar taimaka wa dogarin, inda aka ɗauke shi daga wurin. Kafofin watsa labaran Faransa sun ruwaito cewa wani dogarin na daban ya faɗi a jim kaɗan bayan haka.

Ƙarin Bidiyoyi
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa