| Hausa
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Ba wannan ne karon farko da Shugaba Tinubu ya yi Umarah ba a matsayinsa na shugaban Nijeriya – shugaban ya gudanar da aikin Umrah na farko a watan Nuwamba na shekarar 2023 bayan ya halarci wani taro a kasar Saudiyya.

Aikin Umarar da Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya yi a kasar Saudiyya ya bar baya da ƙura bayan da ’yan’adawa a kasar suke zargin cewa shugaban ya yi aikin ibadar ne don jan hankalin al’ummar yankin arewacin kasar wadanda a cewar ’yan’adawan yake son su sake zaben shi a zaben shekarar 2027.

Ba wannan ne karon farko da Shugaba Tinubu ya yi Umarah ba a matsayinsa na shugaban Nijeriya – shugaban ya gudanar da aikin Umrah na farko a watan Nuwamba na shekarar 2023 bayan ya halarci wani taro a kasar Saudiyya.

Sai dai za a iya cewa aikin ibadar da shugaban ya yi na baya-bayan nan, yana tayar da kura ne saboda ya yi hakan ne ana kasa da watanni uku kafin babban zaben kasar wanda za a yi a watan Janairu mai zuwa.

Ƙarin Bidiyoyi
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa
Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara
Abin da ke janyo daukewar al’ada da wuri a tsakanin mata masu shekara 30
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027