| Hausa
Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara
Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara
Yayin da ake bikin Ranar Mata ’Yan Karkara, Ranar Abinci ta Duniya da Ranar Kawar da Talauci ta Duniya, wasu mata a Giade, jihar Bauchi, na yaƙi da wata al’adar bashi da ke ƙara jefa mutane cikin matsin tattalin arziki.

Ana kiran tsarin bashin da 'Alinciba' a Giade, yayin da a wasu yankunan arewacin Nijeriya ake kiransa da 'Saɓatta-juyatta' ko Gwarmai. Ta yaya wannan tsarin bashi ke jefa iyalai, mata da ma maza cikin ƙangin bashi, kuma wane mataki suke ɗauka don kawo ƙarshensa?
Kalli cikakken bayani.

Ƙarin Bidiyoyi
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa
Abin da ke janyo daukewar al’ada da wuri a tsakanin mata masu shekara 30
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya