A sabon hasashensa, Bankin Duniya ya bayyana Habasha, Zambiya, Nijeriya da Angola a matsayin ƙasashen da aka ƙara hasashen bunƙasar tattalin arzikinsu. Ga dalilan da suka sa hakan, da kuma abin da yake nufi.


Ƙarin Bidiyoyi
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Waɗanne ƙasashen Afirka ne tattalin arzikinsu ke bunƙasa a yanzu?
Ƙarin Bidiyoyi