| Hausa
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya ce matakan tattalin arzikin da Shugaba Bola Tinubu ya ɗauka sun ceci ƙasar daga durƙushewar tattalin arziki da kuma kare ta daga “wargajewa.”

Amma manyan jagororin jam’iyyun adawa biyu a kasar — wato Atiku Abubakar na jam’iyyar ADC da Peter Obi na NDC — sun musanta wannan iƙirarin.

Ƙarin Bidiyoyi
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Falasdinawa sun yi ban kwana da mutum 105 da suka mutu a hare-haren Isra'ila
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?