| Hausa
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
INEC ta ce za a yi amfani da AI wajen gano kura-kurai da yaƙi da yaɗuwar labaran ƙarya, tare da sanya ido a wajen gudanar da zaɓen Nijeriya na 2027.

Amma wasu sun riga sun fara nuna damuwa.

To, me ya sa INEC ke son amfani da AI, kuma me ya faru a ƙasashen da suka riga suka gwada ta?

Ƙarin Bidiyoyi
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Falasdinawa sun yi ban kwana da mutum 105 da suka mutu a hare-haren Isra'ila
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?