| Hausa
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?
Rikicin PDP a Gombe ya sake ɗaukar sabon salo

Bayan da Farfesa Isa Ali Pantami ya lashe sabon zaɓen fid da gwani na PDP a Jihar Gombe, jam’iyyar ta dakatar da abokan hamayyarsa biyu. Yanzu dai tambaya ita ce: shin dakatarwar za ta kawo ƙarshen rikicin, ko kuma za ta sake buɗe ƙofar wata sabuwar takaddamar shari’a?

Ƙarin Bidiyoyi
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Falasdinawa sun yi ban kwana da mutum 105 da suka mutu a hare-haren Isra'ila
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar