Wannan nazari ya duba yadda masana suke fahimtar ta yaya cin biredi ke tasiri a jiki, bisa la’akari da nau’ukan biredi, da me aka yi biredin, yawan cin biredin, da kuma lokacin cin biredin.


Ƙarin Bidiyoyi
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Me ya sa ra’ayoyin likitoci da kwararru kan abinci ke bambanta game da tasirin biredi wajen haddasa wasu cutuka, bayan kuwa biredi abincin yau-da-kullum ne a fadin duniyarmu ta yau?
Ƙarin Bidiyoyi