Ko a makon jiya an kashe jami’an tsaron Nijar fiye da 50 a wasu hare-hare biyu a yammacin kasar. Gwamnatin Nijar na zargin Faransa, wadda ta yi wa Nijar mulkin mallaka a baya, da Ukraine, da kuma wasu kasashe biyu da ba a ambaci sunansu ba.


Ƙarin Bidiyoyi
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar
Gwamnatin Nijar ta Shugaba Abdurrahman Tiani ta sha alwashi kan kasashen da ke da hannun a hare-haren kungiyoyin ta’adda da ke halaka jami'ai a kasar.
Ƙarin Bidiyoyi