DOGWAYEN MAƘALOLI
Tsaro a Arewa maso Yammacin Nijeriya: Me ke bayan raguwar kashe-kashe, me ke ƙara tayar da hankali?
Duk da raguwar kashe-kashe da sace mutane da aka samu a farkon shekarar 2026 idan aka kwatanta da makamancin lokacin shekarar 2025, wani masani kan harkokin tsaro ya ce Arewa maso Yammacin Nijeriya na ci gaba da fuskantar manyan barazana.





