| Hausa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
’Yan Nijeriya suna ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu dangane da matakin rage farashin man fetur da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta yi, wasu na ganin kamar gwamnatin kasar ta dawo da tallafin man fetur ne a kaikaice duk da cewa gwamnatin ta musanta.

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar wanda ke shirin tsayawa takarar Shugaban Ƙasa a zaɓen 2027 ƙarƙashin jam’iyyar ADC, ya soki matakin, yana mai bayyana shi a matsayin wata dabara ta siyasa da za ta samar da sauƙi na ɗan lokaci kawai.

Ƙarin Bidiyoyi
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Falasdinawa sun yi ban kwana da mutum 105 da suka mutu a hare-haren Isra'ila
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?