Me ke haddasa wannan matsala? Waɗanne haɗurra take tattare da su, kuma ta yaya mace za ta gane alamominta tun da wuri?
Shamsiyya Hamza Ibrahim ta yi mana nazari kan batun, albarkacin Ranar Daukewar Al'ada ga Mata (Menopause) ta Duniya.
Ƙarin Bidiyoyi
Abin da ke janyo daukewar al’ada da wuri a tsakanin mata masu shekara 30
Duk da cewa ana danganta ɗaukewar al’ada da mata masu shekaru 45 zuwa 55, bincike ya nuna cewa kusan mace ɗaya cikin 14 masu shekaru 30 zuwa 49 na iya fuskantar daina al'adar da ma haihuwa wuri
Ƙarin Bidiyoyi