Atiku ya zargi hukumar da ƙoƙarin kawo cikas ga gangamin, amma DSS ta yi watsi da zargin, tana mai cewa tana gudanar da ayyukanta cikin adalci ba tare da nuna son kai ga kowace jam’iyya ba.
Ƙarin Bidiyoyi
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Shirin gudanar da gangamin yaƙin neman zaɓen ADC a Jihar Sokoto ya haifar da takaddama tsakanin ɗantakarar shugaban ƙasar jam’iyyar, Atiku Abubakar, da hukumar DSS.
Ƙarin Bidiyoyi