| Hausa
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?
Daga zamanin rediyo zuwa duniyar basirar na’ura (AI), ci gaban fasaha da sauye-sauyen zamantakewa sun taimaka wajen tsara yadda tsararraki daban-daban suke rayuwa, tunani da mu’amala da duniya.

Gen Z marasa kan-gado, Gen Alpha gaɓa-gaɓa — amma Millennials da sauran ƙarnuka fa?

Daga zamanin rediyo zuwa duniyar basirar na’ura (AI), ci gaban fasaha da sauye-sauyen zamantakewa sun taimaka wajen tsara yadda tsararraki daban-daban suke rayuwa, tunani da mu’amala da duniya.

Amma shin shekarar haihuwa ce kaɗai ke bayyana halayen mutum? Kuma mene ne ya bambanta Silent Generation da Baby Boomers, Gen X, Millennials, Gen Z, Gen Alpha da Gen Beta?

Ku kalli wannan bidiyo domin fahimtar ƙarnuka daban-daban da sauye-sauyen duniyar da suka taso a cikinta.

Ƙarin Bidiyoyi
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa
Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara
Abin da ke janyo daukewar al’ada da wuri a tsakanin mata masu shekara 30
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027