A cikin wannan hira, Dr Ibrahim Musa, ƙwararren likitan Gwamnan Kano, ya yi bayani kan nauyin aikinsa, sirrin lafiyar shugaban da kuma yadda ake kula da shi a kowane lokaci.


Ƙarin Bidiyoyi
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Me ke faruwa a bayan fage game da lafiyar gwamna? Shin wa ke da ikon taɓa gwamna idan yana wata rashin lafiya? Kuma shin akwai bambanci tsakanin magungunan da gwamna ke sha da waɗanda talakawa ke amfani da su?
Ƙarin Bidiyoyi