| Hausa
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Ministan Yada Labarai na Nijeriya Mohammed Idris Malagi ya ce a shirye gwamnatin ƙasar take ta tabbatar da cewa an yi zabe na adalci a 2027.

Ministan ya shaida wa TRT hakan ne a ranar Jumma’a 6 ga Nuwamba a lokacin taron TRT World Forum a Istanbul.

Malagi ya ce gwamnati na sane da matsalar tsaro da ake fama da ita a sassan kasar, amma suna iya bakin kokarinsu domin ganin an kawo karshen matsalar gaba daya.

Ƙarin Bidiyoyi
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa