Peter Obi, ya yi ikirarin cewa gwamnatin Tinubu ta karɓi bashin da ya kai naira tiriliyan 120 cikin shekaru uku kacal.
Mai taimaka wa shugaban ƙasa na musamman kan kafafen sadarwar zamani, Dada Olusegun, ya bayyana wannan iƙirari a matsayin farfaganda ta siyasa, yana mai cewa alƙaluman da aka yi amfani da su wajen gina zargin ba su nuna cikakken yanayin bashin da ake bin Nijeriya ba
