| Hausa
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Ministan Lafiya na Nijeriya Muhammad Ali Pate ya ce gwamnatin kasar ta taka muhimmiyar rawa a cikin shekaru uku inda aka samu sauyi a fannin na kula da lafiya, musamman wajen kula da lafiya a matakin farko.

Pate ya kuma yi wa TRT Afirka Hausa karin bayani kan kalamansa dangane da rashin sakarwa ma’aikatarsa kudin da aka ware a kasafin kudin kasar.

Ƙarin Bidiyoyi
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa