| Hausa
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Afirka
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Turkiyya na cikin ƙasashen da ke halartar bikin baje kolin kayayyakin tsaro na Mali, wato BAMEX, wanda ake gudanarwa a babban birnin ƙasar, Bamako, daga ranar 9 zuwa 13 ga watan Nuwamban 2026.

Tawagar Turkiyya a bikin ta haɗa da Mataimakin Ministan Tsaron Ƙasa, Bilal Durdali; Mataimakin Shugaban Hukumar Masana’antar Tsaro ta Fadar Shugaban Ƙasa, Gokhan Ucar; da kuma Jakadan Turkiyya a Bamako, Efe Ceylan.

Manyan jami’an Mali da suka halarci bikin sun haɗa da Firaministan ƙasar, Abdoulaye Maiga; Ministan Harkokin Waje, Abdoulaye Diop; da kuma Ministan Tsaro mai wakilci, Oumar Diarra.

Ƙarin Bidiyoyi
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa