| Hausa
Amfanin kallon faduwar rana ga lafiyarmu
Duniya
Amfanin kallon faduwar rana ga lafiyarmu
Wataƙila ba ku taɓa tunanin cewa kallon rana tana faɗuwa na iya shafar lafiyarku ba.

Amma masana kimiyya sun gano cewa wannan kyakkyawan lokaci na iya taimakawa ƙwaƙwalwarku ta huta da rage damuwa, da kuma inganta jin daɗinku.
Ga abin da ke faruwa a jikinku lokacin da kuka tsaya kallon faɗuwar rana.

Ƙarin Bidiyoyi
Farfado da layin jirgin ƙasa ta Istanbul zuwa Madina
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026
Jami'an tsaron gabar teku na China da Philippine sun yi doke-doke