An samu mafi yawan asarar rayukan a Parun, babban birnin lardin, inda mutane aƙalla 80 suka jikkata. Mahukunta sun yi hasashen samunƙarin ruwan sama da guguwa, inda suka gargaɗi mazauna yankin da su nisanci gaɓar koguna.


Ƙarin Bidiyoyi
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Mutane aƙalla 20 ne suka mutu, yayinda sama da 100 suka ɓata bayan ambaliyar ruwa da afku a lardin Nuristan na Afganistan a ranar 20 ga Yuli, kamar yadda Hukumar Agajin Gaggawa ta Ƙasar ta sanar.
Ƙarin Bidiyoyi