| Hausa
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026
Gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026 da aka kammala ta kafa muhimman tarihi a fagen gasar kwallon ƙafa, sannan ta kawo ƙarshen tarihin wasu taurarin 'yanwasa da duniya ba ta taɓa ganin irinsu ba a fagen Tamaula.

Daga gasar ta bana ba za a sake ganin wasu gwaraza kamar su Cristiano Ronaldo da Lionel Messi da Nymar da Sadio Mane a filin buga Gasar Kofin Duniya ba, kasancewar sun cire takalmansu daga gasar ta bana.

A cikin wannan bidiyon, mun yi duba kan wasu daga fitattun 'yanwasan da ake gani ba za su sake buga gasar ba.

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Jami'an tsaron gabar teku na China da Philippine sun yi doke-doke
Yadda batun Falasdinu ya sa Musulmai suka goyi bayan Sifaniya a karawa da Aegentina
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?