An gano gawawwakin yaran ne kwanan nan bayan an ciro su daga ɓaraguzan makarantar, wadda ta sha hare-hare a ranar 28 ga Fabrairu, ranar farko da Amurka da Isra'ila suka fara kai hare-hare kan Iran.


Ƙarin Bidiyoyi
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Iran ta gudanar da jana'izar wasu yara da aka ciro gawawwakinsu daga cikin ɓaraguzan wata makarantar 'yanmata da ke birnin Minab.
Ƙarin Bidiyoyi