An yi wannan tambaya ce sakamakon yawaitar saukar da firaministocin ƙasar suke yi daga kan kujerunsu a shekarun baya bayan nan, inda ko a wannan makon aka samu sabon firaminista, Andy Burnham, bayan saukar Keir Starmer daga kan mulki.


Ƙarin Bidiyoyi
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Me ya sa kujerar firaministan Birtaniya ta koma tamkar kujerar aski?
Ƙarin Bidiyoyi